Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ɗinya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 17:19, 29 September 2020 by Admin (talk | contribs)

Noun

Tilo
ɗinya

Jam'i
ɗinyoyi

  1. some kind of berry tree. <> wata irin itaciya mai ƙananan 'ya'ya baƙaƙe masu zaƙi da ake ci ko a yi maɗi da su. Ana yin tawada da ganyenta ko da sassaƙenta.
  2. 'ya'yan wannan itaciyar. <> the fruits of this tree.
  3. ya yi ɗinya: watau ya sa baƙaƙen kaya.

[1] [2]

Contents