Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

goruba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 08:43, 23 April 2022 by Admin (talk | contribs)

Noun

Tilo
goruba

Jam'i
gorubobi or goribu or gorubai

Singular
doum palm

Plural
doum palms

 
doum palm <> goruba

f

  1. Bishiyar gazari mai kamar giginya amma ba ta kai tsawon ta ba. Ana iya cin 'ya'yanta. <> Hyphaene thebaica, a palm tree with edible oval fruit.
  2. 'ya'yan itaciya da suke da tauri da wuyar gwigwiya. <> the doum fruit.
    1. Sahara, inda ake samun itatuwan giginya, goruba, magarya, aduwa, da sauransu. [1]
    2. Tana cin goruba ne kullum? [2]
  3. Goruba is another way of spelling goriba.
  4. karin magana: wace goruba daga hannun kuturu
    1. A wajen wani taron manema labarai jam’iyyar SDP dake da alamar doki, shugabanin jam’iyar sun yi Jam’iyyar ta SDP dai ta ce ta shirya tsaf domin kwace goruba daga hannun kuturu [3]
    2. wannan karon mata sun yunkuro don kwace goruba a hannun kuturu inda a jihar Adamawa, mata Ita dai Binani da ta kada wasu gangan yan siyasa biyu da suka hada da tsohon shugaban [4]
Contents