time, moment, period. <> zamani, abin da agogo da kwanaki da watanni da shekau ke aunawa don kintatar faruwar abu ko halin da yake ciki ko yadda zai kasance a nan gaba.
Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [1] <> Masu bincike sun gano cewa kwarkwata da kudin cizon da ke makalewa a tufafinmu sun rabu ne a daidai wannan lokaci. [2]