Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daddawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:37, 7 September 2015 by Admin (talk | contribs)

daddawa suna, noun, f

  1. wata baƙar abu da ake yi da kalwa ana sawa a miya don ƙarin zaƙi, amma tana da wari.
  2. daddawar ɗaka: mutum mai yawaita zama a ɗaki ba ya yawo.
  3. an yi daddawa: watau an cakuɗe ana faɗa.
  4. cubes of fermented locust beans used for flavouring in sauce [1]
  5. locust-bean cake
    locust-bean cake