- kafin nan, <> Before, <> A gabãni,
- don su shiryar da mutane, <> as guidance for the people. <> suna shiryar da mutãne
- kuma Ya saukar da littafin dokoki. <> And He revealed the Qur'an. <> kuma Ya saukar da littattafai mãsu rarrabẽwa.
- Wadanda suka kafirce wa ayoyin ALLAH <> Indeed, those who disbelieve in the verses of Allah <> Lalle ne waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Allah,
- sun jawo wa kansu azaba mai tsanani. <> will have a severe punishment, <> suna da azãba mai tsanani.
- ALLAH Shi Mai girma ne, <> and Allah is exalted in Might, <> Kuma Allah Mabuwayi ne,
- Mai azabar ramuwa. <> the Owner of Retribution. <>
Ma'abucin azãbar rãmuwa.