- (pertaining to Allah) The All-mighty, al-Azizu: The Almighty, the Self Sufficient, dignified, esteemed; Allah shi ne Buwayayye shi ne mai ƙarfin da babu wanda zai iya tankwara shi, shi ne wanda ya kadaita da ɗaukakarsa.
- A revelation of the mighty, the merciful, <> (Allah ya saukar da al-kur'ani) saukarwar mabuwayi, mai jin ƙai. = [ 36:5 ] wannan saukarwar daga mabuwayi, mafi jin qai. --Qur'an 36:5
- And he is the esteemed one the forgiving. <> shi ne mabuwayi, mai gafara. --Qur'an 67:2