Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/table

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 04:46, 9 April 2024 by Admin (talk | contribs)
  1. kafin nan,
    Before,
    A gabãni,
  2. don su shiryar da mutane,
    as guidance for the people.
    suna shiryar da mutãne
  3. kuma Ya saukar da littafin dokoki.
    And He revealed the Qur'an.
    kuma Ya saukar da littattafai mãsu rarrabẽwa.
  4. Wadanda suka kafirce wa ayoyin ALLAH
    Indeed, those who disbelieve in the verses of Allah
    Lalle ne waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Allah,
  5. sun jawo wa kansu azaba mai tsanani.
    will have a severe punishment,
    suna da azãba mai tsanani.
  6. ALLAH Shi Mai girma ne,
    and Allah is exalted in Might,
    Kuma Allah Mabuwayi ne,
  7. Mai azabar ramuwa.
    the Owner of Retribution.
    Ma'abucin azãbar rãmuwa.