Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/2/183

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 00:27, 7 June 2016 by Admin (talk | contribs)

Surah Al-Baqarah [2:183]

Word by Word

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14
Ya ayyuha allatheena amanoo kutiba AAalaykumu assiyamu kama kutiba AAala allatheena min qablikum laAAallakum tattaqoon
O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may become righteous
ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta a kanku azumi kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku, ku yi taƙawa
Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka gabace ku, don ku kai ga tsira.