Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

buga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 23:33, 23 June 2017 by Admin (talk | contribs)

Verb

buga | bugo | bugi | bugu

  1. beat <> yin duka da sanda ko wani abu.
  2. ruwa ya buge shi, watau ruwa ya Jika shi.
  3. jante ya buge shi. watau zazzabi ya kama shi
  4. ya buga hatimi, watau ya sa tambari
  5. ya buga sammako, watau ya yi asubanci.
  6. Yin ɗab'i <> to publish, print.
    Sun buga jarida. <> They printed the newspaper.
  7. Yin magana da wani tarho. <> to dial or call someone's phone
    ya buga masa waya. <> he called him on the phone.
  8. ya bugu da giya, watau ya yi maye <> he's drunk
  9. kila
  10. propose, propound, set forth, put forward, present <> gabatar da bayani.
    and propound unto them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32
Contents