Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
- #REDIRECT Other article
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
burduduwa
==Noun== f
- {n.f. or collective}. A large, edible locust. (Vide fara = birdinnuwa; birduduwa; burdu I.1; burde; burdunnuwa.)
- wata irin ƙatuwar fara da ake ci.
- Synonym: birdinduwa
- Attas yana yawo kamar burduduwa. [1]
burduƙu
==Noun== m
- ƙaton goro.
- Synonym: goriya
burduku, burduk'u
- REDIRECT burduƙu
burdumeme, burd'umeme, burdumemiya, burd'umemiya
- REDIRECT burɗumeme
bure
- See also bura
bureɗe
==Noun== m
- hauragiyar kaɗe-kaɗe.
- Synonym: bidiri
burede, bured'e
- REDIRECT bureɗe
burgaga
==Verb== burgaga | burgage | burgagi | burgago
- kora ko bin mutum da gudu.
- Synonym: fafara
burgagau
m
burganci
==Noun== m
- {n.m.}. The staying of a sister or friend with a young bride for short or long period, acting as companion and servant. The girl herself is called 'yar burganci ('yar zaman 'daki in Kano, birganniya/burganniya in Kats., and asukunɗi in D.).
- zaman ɗaki wanda yarinya kan taya amarya.
burhana
==Noun== f
burjakkata
==Noun== f
- wahala <> difficulty.
- Da burjakkata na sami rabona. = Da kyar na samu rabona. <> I had to fight tooth and nail to get mines.
burji-burji
- kalma mai nuna gani garma-garma ko sama-sama.
- kalma mai nuna rashin kintsi.
burka
- yin yajin aure.
- burga.
burkaka
burkakau
==Noun== m
- {n.m.; no pl.}. A brave, strong man. <> jarumi. (= burgagau.)
- aiki tuƙuru.
- overeating <> mai cin abinci da yawa.
burƙume
==Verb==
- kayar da mutum a kokawa. <> defeating someone in a physical fight or altercation.
burkume, burk'ume
- REDIRECT burƙume
burmuƙa
burmuka, burmuk'a
- REDIRECT burmuƙa
buro
==Noun== m
burogi
==Noun== m
- fatar da ake ɗaurawa a jikin ganga don ta ƙara ko ta rage zaƙinta ta hanyar sassauta ta ko ɗaure ta tamau.
- Synonym: ganhu
bursu
==Noun== m
bursusu
==Noun== m
- {n.m.}. That which is unpleasant to see or feel. <> kalma mai nuna lalacewar wata siffa musamman ta fatar jiki ko fuska.
- Jikinsa ya yi bursusu.
- Duk gashin fuska bursusu ga kuma jajayen hakora.
burta
==Verb==
- tsananin bukatar abu.
- Synonym: gurta
burtuma
burtumau
==Noun== m
- mutum mara jin tsoro.
burtuntuna
==Noun== f
- tsutsar da ke ɓata hatsi.
- baƙar dawa.
- Synonym: domana