Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sandbox1

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:18, 14 July 2017 by Admin (talk | contribs)

Notes to self

  • Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
  • f
  • m
  • Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
  • Swapping links between languages...
  • #REDIRECT Other article
  • Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1


burduduwa

Noun

f

  1. {n.f. or collective}. A large, edible locust. (Vide fara = birdinnuwa; birduduwa; burdu I.1; burde; burdunnuwa.)
  2. wata irin ƙatuwar fara da ake ci.
    1. Attas yana yawo kamar burduduwa. [1]

burduƙu

Noun

m

  1. ƙaton goro.

burduku, burduk'u

  1. REDIRECT burduƙu

burdumeme, burd'umeme, burdumemiya, burd'umemiya

  1. REDIRECT burɗumeme

bure

See also bura
  1. ƙaton azzakari.

bureɗe

Noun

m

  1. hauragiyar kaɗe-kaɗe.

burede, bured'e

  1. REDIRECT bureɗe

burgaga

Verb

burgaga | burgage | burgagi | burgago

  1. kora ko bin mutum da gudu.

burgagau

m

  1. jarumi ko goga.
  2. alternate form of burkakau.

burganci

Noun

m

  1. {n.m.}. The staying of a sister or friend with a young bride for short or long period, acting as companion and servant. The girl herself is called 'yar burganci ('yar zaman 'daki in Kano, birganniya/burganniya in Kats., and asukunɗi in D.).
  2. zaman ɗaki wanda yarinya kan taya amarya.

burhana

Noun

f

  1. {n.f.}. A matter in which there is nothing one can get hold of, of which one can make neither head nor tail.
  2. shirɓici ko shirme ko magana marasa ma'ana.

burjakkata

Noun

f

  1. wahala <> difficulty.
    1. Da burjakkata na sami rabona. = Da kyar na samu rabona. <> I had to fight tooth and nail to get mines.

burji-burji

  1. kalma mai nuna gani garma-garma ko sama-sama.
  2. kalma mai nuna rashin kintsi.

burka

  1. yin yajin aure.
  2. burga.

burkaka

  1. cin ƙarfin aiki ko yin aiki tuƙuru.
  2. tunkara.
  3. burga.

burkakau

Noun

m

  1. {n.m.; no pl.}. A brave, strong man. <> jarumi. (= burgagau.)
  2. aiki tuƙuru.
  3. overeating <> mai cin abinci da yawa.

burƙume

Verb

  1. kayar da mutum a kokawa. <> defeating someone in a physical fight or altercation.

burkume, burk'ume

  1. REDIRECT burƙume

burmuƙa

  1. arcewa; wato mutum ko wani abu ya bar wani wuri. ruga ko sheƙa. <> (Go.) drive away. (= kora.)
  2. soka ko daɓa.
    1. ya burmuƙa masa wuƙa.

burmuka, burmuk'a

  1. REDIRECT burmuƙa

buro

Noun

m

  1. {n.m.} The name of a fish. <> wani irin kifi dangin ƙurungu, sa dai ba shi da ƙaya irin ta ƙurungu.

burogi

Noun

m

  1. fatar da ake ɗaurawa a jikin ganga don ta ƙara ko ta rage zaƙinta ta hanyar sassauta ta ko ɗaure ta tamau.

bursu

Noun

m

  1. A kind of spear. (= mashi.)

bursusu

Noun

m

  1. {n.m.}. That which is unpleasant to see or feel. <> kalma mai nuna lalacewar wata siffa musamman ta fatar jiki ko fuska.
    1. Jikinsa ya yi bursusu.
    2. Duk gashin fuska bursusu ga kuma jajayen hakora.

burta

Verb

  1. tsananin bukatar abu.

burtuma

  1. kora

burtumau

Noun

m

  1. mutum mara jin tsoro.