Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
- #REDIRECT Other article
- replace nowiki tags, check http://blog.rowbory.co.uk/wp-content/uploads/2012/10/Full-Dictionary.doc
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
caɓa
Verb
- dakushe, musamman kaifin wuƙa ko ruwan fartanya. <> Make edged tool (e.g. knife) notchy from use.
- ya ca'ba magana <> (i) he spoke quickly and indistinctly. (ii) he confused the matter, conversation.
- shanu sun ca'ba hanyan nan <> cattle have churned up this road.
- ta caɓa ado <> she has put on much adornment.
- {With dative}
- ya ca'ba masa magana <> he spoke sarcastically, gibingly to him.
- ya ca'ba masa wuk'a (takobi) <> he slashed, cut him deeply with a knife (sword).
- See also cafe
caba, cab'a, ca'ba
- REDIRECT caɓa
caɓaɓa
- In profusion (e.g., rashes on someone's body.)
caɓa-caɓa
- pimpled, pock-marked, scarred.
- Fuskarsa ta yi caɓa-caɓa da kuraje. <> His face is covered with pimples.
ca'bal, cab'al
- REDIRECT caɓal
caɓal
- kalma mai nuna ƙazancewar wuri saboda ruwa da yawan taku. <> expresses a swampy, sloppy state.
- Hanya ta yi caɓal. <> The path has become swampy.
- {n.m.}. Being in miry, sloppy state (road, place). e.g. hanyan nan ta yi c.
- {adv.}.
- (a) In a miry or sloppy state. e.g. ya zub da miya caɓal, he threw away the soup, spattering the place with it.
- (b) Pointlessly. e.g. ya fa'di magana caɓal, he spoke at random.
caɓalɓalo, cabalbalo, cab'alb'alo, caɓalɓali, cabalbali, cab'alb'ali, caɓalɓale, cabalbale, cab'alb'ale, cabi, cab'i
- REDIRECT caɓi
caɓalo
Noun
f / m
caɓe
Noun
m
- wasan buga kaifi da kaifi da ake yi da wuƙa ko takobi ko lauke.
- aukuwar wani abu da ya ɓata wata harka.
- Synonym: caɓiya
- {v.intr.3b}. Be in moist, unpleasant condition. e.g. hanya ta/ ca'be, the road is muddy and wet. (= dabilbile.) gyambo ya/ ca'be, thec ulcer is in a horrible, disgusting state. (= cafke.) ido ya/ ca'be, the eye is in a nasty, purulent condition. (= cafke.)
Verb
- caɓe is the adverbial form of caɓa
- wuk'a tana caɓe.
- {n.m.}. Striking the edge of one sword, knife, &c., against that of another. (= ca'biya.)
- jagwalgwale, cakalkale/cakwalkwale, cakine, caɓule.
cabe, cab'e, caɓule, cabule, cab'ule
- REDIRECT caɓe
caɓi
Noun
m
- wurin da ya jagwalgwale da ruwa haɗe da turɓaya ko taɓo ko dai wata ƙazanta. <> a muddy area.
- {n.m.}. Sludge, muddy, slushy, e.g. hanya ta yi caɓi, <> the road was thick with mud (= caɓalɓalo; lakamtsa; cafki.)
- kalma mai nuna tsananin ƙazancewar wuri ko abu. <> sloppiness, messy. Exclamation exprcssing wonder at...
caɓu
Noun
m
- ragowar tuwon suna. <> the left over food from a naming ceremony of a newborn.
cabu, cab'u
- REDIRECT caɓu
caɓo
Noun
m
- baba da aka tura kafin wucewar damina. <> indigo gathered just prior to the cessation of rainy season, i.e. the best of the crop.
- (S. & Kats.) clay, mud. (= taɓo.)
- (Fulani) Smallish chunks of meat cut from any part of an ox killed at a naming celebration.
- See also caɓalo
caɓiya
- Making blunt, splotchy.
- Striking the edge of one sword, knife, against that of another. (= caɓe IV.)
- k'arfan nan yana da caɓiya, this metal has been badly tempered and 'chips' when struck.
cabiya, cab'iya
- REDIRECT caɓiya
caɓula-gemu
Noun
m
- {n.m.}. A food made from ground-nuts and sorrel. (= tsamodagi; cako; cakwaf.) <> kwaɗon da ake yi da gyaɗa da rogo ko da dankali ko yakuwa.
- Sandbox1 is another way of spelling cakuɓa-gemu.
caɓula-kashi
Noun
m
cacago
cacakuce
Noun
m
- yawan surutu. <> verboseness, talkative.
cacaniya
Noun
f
cacaba
Not to be confused with cacaɓa.
Noun
f
- ƙaramar riba. <> a small profit.
- Synonym: korawa
- {n.f.}. Infinitesimal profit. (= korawa.)
cacaɓa
Not to be confused with cacaba.
Noun
f
- damadumar budurwa ko dak'walwar kaza.
- caɓa.
caccafi
Noun
m
caccaka
Verb
caccaka | caccake | caccaki/cacaki
- sossoka tsini a wani abu. <> strike, pierce, poke.
- Synonym: tsattsaga
- an caccaka dagi a gindin dirka don k'arfafa kafuwarta.
Noun
f
- matsa wa mutum ko hura masa wuta don ya yi wani abu da sauri.
- Synonym: hayyata
[]
caccakai
caccukwi, cucukwi
Noun
m
Cadi
Proper noun |
Proper noun |
- Chad
- Tafkin Cadi <> Lake Chad.
- See also cadi
cadi
Noun
m
- I. [cadi/] {n.m.}. Teething diarrhea.
- II. [ca/"di/+] {n.m. or fem.; no pl.}. A sharp, cute person, one hard to beat (the antithesis of dawa).
- zawo da jinjiri ke yi lokacin da yake fitar da haƙora.
- marowacin mutum ko mai mammaƙo.