Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun

m
- a staple traditional Hausa food made from either corn, rice, or millet flour. Also can be made with boiled rice as it gets mashed up and scooped into round ball-shapes. porridge. <> abinci da ake yi da garin dawa ko gero ko masara ko kuma da shinkafar da ake tuƙawa a tafasasshen ruwa. Ana ci da miyar kuɓewa ko kuka ko yakuwa (taushe).
- abincin yau da kullum. <> a commonly consumed food.