Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
man-funi
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Revision as of 21:37, 14 November 2016 by Admin(talk | contribs)(Created page with "== Noun == {{suna|man-funi|none}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # man da aka yi da gyaɗa ko angurya ko bi-ni-da-zugu ko...")
man da aka yi da gyaɗa ko angurya ko bi-ni-da-zugu ko soɓarodo ko zurman, aka bar shi ya jiƙu; ana amfani da shi wajen maganin tururuwa ko ƙazuwa ko a shafa wa raƙuma shi