Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

looking

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

Plain form (yanzu)
look

3rd-person singular (ana cikin yi)
looks

Past tense (ya wuce)
looked

Past participle (ya wuce)
looked

Present participle (ana cikin yi)
looking

  1. The present participle of look. <> duba, dubawa, ga, gani, kallo.
    But they were insolent toward the command of their Lord, so the thunderbolt seized them while they were looking on. <> Sai suka yi girman kai ga umurnin Ubangijinsu, sabõda haka tsawa ta kama su, alhali kuwa sunã kallo. = Sai suka yi tawaye ga umurnin Ubangijinsu. saboda haka, walƙiyan aradu ta nausa su, sa'ad da suna kallo. --Qur'an 51:44
    simply by looking at scans of their brains. [1] <> ta hanyar kallon hotunan kwakwalwarsu. [2]
  2. nema, bukata <> looking for
    She wasn’t really looking for a new job, [3] <> Ba ma aiki ta ke nema ba, [4]
    looking for someone with your specific skills, [5] <> na bukatar mutane masu irin kwarewarku, [6]
  3. tuna baya
    Looking back now, [7] <> Yanzu da ta ke tuna baya, [8]


Google translation of looking

Neman.