Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Perfect; without flaws, shortcomings or defects. <> marasa aibu / aibi, layani, ko illa. Abu mai kyau wanda bai da karkata
- Synonym: ideal
Glosbe's example sentences of flawless [1]
- flawless
- By sacrificing, or giving up, his perfect life in flawless obedience to God, Jesus paid the price for Adam’s sin. <> Ta wajen hadaya, wato ba da ransa, ransa kamiltacce wajen biyayya marar aibi ga Allah, Yesu ya biya diyyar zunubin da Adamu ya yi.
- (1 Samuel 8:4-9) To their own harm, they foolishly rejected the flawless guidance of Jehovah, preferring instead to be like the surrounding nations.—1 Samuel 8:19, 20. <> (1 Sama’ila 8:4-9) Cikin wauta, sun ƙi ja-gorar Jehobah mai kyau, suka so su zama kamar al’ummai da suka kewaye su, kuma wannan ya sa su cikin haɗari.—1 Sama’ila 8:19, 20.
- (Exodus 18:25, 26; Deuteronomy 1:15) However, we must not conclude that without divine guidance those responsible men could somehow judge matters with flawless discernment and understanding. <> (Fitowa 18:25, 26; Kubawar Shari’a 1:15) Amma, ya kamata mu sani cewa idan ba tare da shugabancin Allah ba waɗannan mutane da suke da hakki za su yi kuskure kuma su yi ɓatar basira.
- How did Jesus manifest flawless judgment in his dealings with his disciples? <> Ta yaya Yesu ya nuna fahimi marar kure a sha’aninsa da almajiransa?
- His flawless life course on earth, including his sacrificial death, confirmed and made possible the fulfillment of all the promises of Jehovah God. <> Tafarkin rayuwarsa marar aibi a duniya, har da mutuwarsa ta hadaya, sun ba da tabbaci kuma sun sa ya yiwu a cika dukan alkawuran Jehobah Allah.
- In this regard, consider the principle embodied in Paul’s words: “Make sure of the more important things, so that you may be flawless and not be stumbling others up to the day of Christ.”—Phil. <> Game da wannan batun, ka yi la’akari da mizanan da ke cikin kalmomin Bulus: “Ku gwada mafifitan al’amura; domin ku zama sahihai da marasa-abin tuntuɓe kuma zuwa ranar Kristi.”—Filib.
- 18 Jesus manifested flawless judgment in his dealings with others. <> 18 Yesu ya nuna fahimi marar kure a sha’aninsa da wasu.
- Make sure of the more important things, so that you may be flawless and not stumbling others.—Phil. <> Ku gwada mafifitan al’amura; domin ku zama sahihai da marasa abin tuntuɓe.—Filib.
- Jesus’ flawless integrity while on earth cleared up any possible cause for doubt concerning Jehovah’s promises. <> Da yake Yesu ya kasance da aminci sa’ad da yake duniya, muna da tabbaci cewa alkawarin da ya yi mana zai tabbata.