Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

feleƙe

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 02:04, 22 November 2016 by Admin (talk | contribs)

  1. affectation <> iya-wuri, izgili, sanabe, homa, rangwada; son iyawa ko gwaɗare ko iya yi.
    Idan ana maganar kwalisa, sau da yawa an fi bayar da hankali ne wajen irin shigar da mace ke yi, tun daga dan kwalinta, riga da zani, kamfai, takalmi, sarka da ’yan kunne, zobba da sauran kayan shafe shafe sai mace ta ji tana feleke. [1]