Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ragama

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:42, 7 November 2020 by Admin (talk | contribs)

Noun

Tilo
ragama

Jam'i
ragamomi

f

  1. ragamar mulki: ikon tafiyar da mulki. <> the power to rule/govern.
    Al Muqtadir (المقتدر) The All Determiner, the Dominant; <> Allah Maɗaukaki shine wanda yake da ragama gaba daya a hannunsa, babu wani wanda ya kuɓuce a cikin ikonsa.
  2. igiya ta ɓawon kuka ko fata ko zare da ake ɗaurawa a kan doki don a ja shi ko a sarrafa shi.

Bagery's Definition

  1. A halter.
  2. ragamar mutane tana han-nunsa = shi ne ragamar mutane, he is the intermediary between the people and the Emir, chief, superior officer. (Cf. gumik'a; ko'de; 'yar zango; shanshari.)