Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

faɗa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 16:30, 20 November 2016 by Admin (talk | contribs)

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Tilo
faɗa

Jam'i
faɗace-faɗace

m

faɗa
  1. fight, brawl, quarrel <> rigima da tashin hankali tsakanin wasu.
  2. argument, quarrel

Verb

  1. speak, mention, says, tell <> gaya, maganta, ce.
    Ya faɗa cewa ba zai zo ba <> He says that he will not come.

Verb2

  1. suɓuta daga sama zuwa ƙasa. <> fall, fell, drop, decrease
  2. far ma
    ya faɗa ni faɗa.
  3. ɗarsa
    wata dabara ta faɗo masa.