See: saɓo
Hausa
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
sabuwa = f
- something new, fresh - abin da aka gama samar da shi ko aka fara amfani da shi yanzu, watau kishiyar wanda aka daɗe ana amfani da shi, watau tsoho.
- Antonym: tsoho
- shaƙuwa da wani mutum ko wani abu
- mayar da abu ya zama jiki, saba wa da wani ko abu <> familiarity
- Sabo is another way of spelling saɓo.
Related
Glosbe's example sentences of sabuwa
- sabuwa. <> new.
- 2:7, 8—Wace doka ce Yohanna yake kiran “tsofuwa” da kuma “sabuwa”? <> 2:7, 8—What commandment is John speaking of as “old” as well as “new”?
- Sabuwa ce domin za ta ɗauki matsayin tsarin sarauta na zamanin nan; sabuwar aba ce a cika ƙudurin Allah. <> It is new because it will replace the present system of rulership; it is also a new development in the outworking of God’s purpose.
- (Yohanna 13:35) Mecece sabuwa game da wannan dokar? <> (John 13:34, 35) What was new about this commandment?
- 5:3, 4) A haka muna nuna wa Ubanmu cewa lalle muna so mu tsira daga fushinsa kuma mu yi rayuwa a sabuwa duniya mai adalci. <> 5:3, 4) We thereby show our loving Father that we really want to escape his coming wrath and live in the righteous new world.
- Sabuwa ce domin za a datse miyagu daga cikinta. <> It will be new because the wicked will have been cut off.
- Dokar “sabuwa” ce kuma domin ba kawai ‘mutum ya yi ƙaunar maƙwabcinsa kamar kansa’ ba amma ya nuna ƙauna ta sadaukar da kai.—Lev. <> The commandment is also “new” in that it goes beyond ‘loving one’s fellow as oneself’ and calls for self-sacrificing love.—Lev.
Google translation of sabo
New.