Category:Quran > Quran/6 > Quran/6/100 > Quran/6/101 > Quran/6/102
Quran/6/101
- <> mafarin halittar sammai da ƙasa. yaya ɗa zai zama a gare shi alhali kuwa mata ba ta kasance ba, a gare shi, kuma ya halitta dukkan, kome, kuma shi, game da dukan kome, masani ne? = [ 101 ] mafarin halittar sammai da qasa. yaya zai samu da, alhali bai bata samun mata ba? shi ne ya halitta dukan kome, kuma shi masani ne a kan dukan kome. allah
- Arabic Audio:
- Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: