Glosbe's example sentences of zai
- zai. <> Can, He will, affect, be, can, coming, could, he will, he would, might, possible, result, the, to, will, would.
- Idan da gaske muke, ba da haƙuri zai haɗa da yarda da laifinmu, neman gafara, da kuma ƙoƙarin mu gyara abin da muka ɓata yadda zai yiwu. <> If we are sincere, our apology will include an admission of any wrong, a seeking of forgiveness, and an effort to undo damage to the extent possible. | possible
- Saboda haka, ya dace a cikin wasiƙarsa zuwa ga Timotawus, manzo Bulus ainihi ya ambata ƙauna a cikin halayen da Timotawus zai kafa misali mai kyau a kai. <> It was fitting, then, that in his letter to Timothy, the apostle Paul specifically mentioned love as one of the qualities in which Timothy was to be exemplary.
- Hakika, babu doka ko mizani da mutum ya kafa, ko yaya hikima da gaskiyar wannan mutumin da zai biya wannan bukata. <> Obviously, no law or standard proposed by any human, no matter how intelligent or sincere, can meet that need. | can
- Kuma sa’ad da muka kafa makasudai da za mu iya cim ma, ayyukanmu na ruhaniya zai kawo mana ƙarin gamsuwa da farin ciki. <> And when we have balanced expectations and set reachable goals, our spiritual activities will bring us more satisfaction and joy. | will
- 9 Idan muna da tawali’u kuma muna a shirye mu dogara ga Jehobah, zai ba mu ruhunsa mai tsarki don ya yi mana ja-gora. <> 9 If we are humble and willing to depend on Jehovah, he will impart to us his holy spirit as a sure guide for our steps. | he will
- (Yusha’u 1:4; 4:9) Wannan gargaɗin yana da ma’ana a gare mu domin Jehobah zai hukunta waɗanda suke yin lalata kuma suke saka hannu a bauta marar tsarki a yau. <> (Hosea 1:4; 4:9) This warning has significance for us because Jehovah will hold an accounting against those practicing immorality and engaging in unclean worship today. | will
- Da haka ikonsa zai burge mu kuma mu motsa mu amince cewa shi Allah Mahalicci ne. <> We may thus be impressed by his power and be moved to acknowledge him as God the Creator. | be
- (Ishaya 55:7) Jehobah zai kula da bukatunsu, na zahiri da na ruhaniya.—Matta 6:33. <> (Isaiah 55:7) Jehovah would take care of their needs, both physical and spiritual.—Matthew 6:33. | would
- Idan muka tuna albarkar da Naomi ta samu hakan zai taimaka mana mu dogara ga Jehobah <> Remembering how matters turned out for Naomi will help us to trust in Jehovah | will
- 3 Duk da haka, Yesu ya tabbatar wa mabiyansa cewa ruhu mai tsarki zai kasance tare da su wajen yin aikin da ya ba su. <> 3 Nevertheless, Jesus assured his followers that holy spirit would be with them in carrying out the work that he had given to them. | would
- 7 Dukan wanda bai dogara ba ƙwarai ga Jehobah zai yi tunani dabam. <> 7 Anyone who does not trust firmly in Jehovah might think differently. | might
- A shekara ta 1959, ofishin reshe ya gayyaci kowa da zai iya ya ƙaura zuwa lardin Quebec, inda ake bukatar masu hidima sosai. <> In 1959 the branch office invited any who could do so to move to Quebec, where there was a great need for evangelizers. | could
- 7 Kasancewa masu neman salama zai zama da wuya musamman idan muna jin wani ɗan’uwa mai bi ya ɓata mana rai. <> 7 Being peaceable can be a challenge when we feel that we have been unjustly treated by a fellow believer. | can
- Don mu ƙara nuna godiya ga Jehobah kuma mu ƙarfafa begenmu na tashin matattu, bari mu bincika abin da ya sa za a yi tashin matattu da kuma yadda wannan zai shafe mu ɗaiɗai. <> To deepen our appreciation for Jehovah and to strengthen our hope in the resurrection, let us consider why the resurrection will occur and how this should affect us personally. | affect
- (Ru’ya ta Yohanna 11:15) Saboda haka, dukan abin da muka lura da su game da wannan Mulkin da abin da yake yi, zai jawo mu kusa kusa da Jehovah kansa. <> (Revelation 11:15) So everything that we observe about this Kingdom and what it accomplishes can draw us closer to Jehovah himself. | can
- Ba zai taɓa manta da mu ba idan muna da aminci a gare shi. <> He will never forget us if we are faithful to him. | He will
- Ta yaya za mu tabbata cewa muna shirye don abin da zai faru a nan gaba? <> How can we make sure that we are ready for what is coming in the near future? | coming
- Akwai Wanda Zai Iya Sanin Gobe? <> Can Anyone See the Future? | Can
- 3 Idan muka yi tunani a kan yadda aikinmu na wa’azi zai ceci rayukan mutane hakan zai sa mu ga cewa muna bukatar mu yi wa wa’azi da gaggawa. <> 3 When you consider what stands to be gained or lost as a result of our preaching, you probably feel an urgent need to speak to others about the good news. | result
- Ka tuna da Musa, wanda surukinsa ya ba shi shawarar yadda zai bi da aikinsa mai girma. <> Consider Moses, whose father-in-law gave him counsel on how to handle his heavy work load. | to
- Ka tambayi ɗanka shawarar da zai ba ka a ce kai ne ɗansa. <> Ask your teen what advice he would give you if you were his child. | he would
- 7:25) Da akwai darassi da za mu koya a nan: Idan muna son ruhun Allah ya yi mana ja-gora, muna bukatar mu guji saka kanmu cikin yanayi da zai sa mu cikin jarraba. <> 7:25) There is a lesson for us: If we want God’s spirit to lead us, we need to avoid placing ourselves in the path of temptation.
- Ta yaya yin wa’azin bishara zai amfane ka da kuma wasu? <> How has sharing in preaching the good news benefited both you and others? | the
- Ruhu mai tsarki na Allah hatimi ne a lokacin da kuma a yanzu don “abin da zai yi nan gaba” ga shafaffu masu aminci. <> God’s holy spirit was and still is a seal, or an advance “token of what is to come” for anointed integrity keepers. | to
- Me ya sa da irin wannan bambancin, kuma ta yaya hakan zai shafi shawararmu? <> Why are there such differences, and how should they affect our decisions? | affect