Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:complement

Discussion page of complement

Glosbe's example sentences of complement [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar complement:
    1. 13 A wife and mother is to act as her husband’s helper, or complement.
      13 Mace kuma uwa za ta kasance mataimakiyar maigidanta ne. [2]

    2. 2:18) The role of “helper” and “complement” —that of being supportive of her husband as he cares for his family responsibilities— is an honorable one indeed.
      2:18) Matsayin ‘mataimakiya’ da ‘ta dace’ wato, na tallafa wa mijinta yayin da yake cika hakkinsa na iyali mai daraja ne sosai. [3]

    3. A true complement and helper to Abraham, she respectfully helped to make his decisions work.
      Ta kasance mataimakiya ce ta gaske ga Ibrahim, cikin daraja ta taimaka domin mataki da ya ɗauka ya yi nasara. [4]

    4. Thus, instead of regarding our assignments to preach the good news and to build up fellow believers as unrelated, we view them just as the apostles Peter and Paul did —as responsibilities that complement each other.
      Saboda haka, maimakon mu ɗauki ayyukanmu na yin wa’azin bishara da kuma ƙarfafa ’yan’uwanmu masu bi a matsayin ayyuka dabam-dabam, ya kamata mu ɗauke su kamar yadda manzo Bitrus da Bulus suka ɗauke su, wato, ayyukan da ake yi tare. [5]

    5. (Genesis 2:18) He never refers to a child as being a complement, or counterpart, of a parent.
      (Farawa 2:18) Bai taɓa kiran yara mataimakan iyayensu ba. [6]

    6. Eve was to work with Adam as his “complement.”
      Hauwa’u za ta yi aiki da Adamu a matsayin ‘mataimakiya.’ [7]

    7. (Genesis 2:18) Does the word “complement” imply that the woman was inferior to the man?
      (Farawa 2:18) Shin wannan kalmar “mataimaki” yana nufin cewa mace tana ƙasa na namiji ne? [8]

    8. Similarly, the one who conducts needs to keep in mind that his role is, not to overwhelm, but to complement the expressions of praise that are offered by the congregation.
      Haka nan ma, wanda yake gudanar da taron yana bukatan ya tuna cewa hakkinsa ba don ya sha kan furcin sauran ba, amma ya sa furcin yabo da ikilisiyar take ba da wa ya cika. [9]

    9. (1 Thessalonians 2:8; 2 Peter 1:7) Like the facets of a beautiful diamond, all these godly qualities balance and complement one another.
      (1 Tasalonikawa 2:8; 2 Bitrus 1:7) Kamar fasalin kyakkyawar lu’u-lu’u, dukan waɗannan halaye na Allah suna aiki tare su ba da sakamako mai kyau. [10]

    10. 14 In harmony with these principles, we should always feel comfortable inviting interested people to our meetings, confident that the condition of the hall will complement the good news we share with them.
      14 Idan muka tsabtace da kuma shirya Majami’ar Mulkin da kyau, hakan zai sa mu yi marmarin gayyatar mutane zuwa taronmu. Ƙari ga haka, mutane za su ga cewa wa’azin da muke yi game da sabuwar duniya gaskiya ne. [11]

    11. Prior to Eve’s creation, God declared: “I am going to make a helper for him [Adam], as a complement of him.”
      Kafin Allah ya halicci Hawa’u, ya ce: ‘Zan yi masa [Adamu] mataimaki mai-dacewa da shi.’ [12]

    12. Also, as time allows, he should utilize the accompanying artwork and Scriptural points, which are designed to complement the material to be covered.
      Ƙari ga haka, ya tabbata cewa ya bayyana hotunan da ke cikin littafin taron. Hotunan suna ba da ƙarin haske ne a kan batun da ake tattaunawa. [13]

    13. 2 “I am going to make a helper for him,” said Jehovah, “as a complement of him.”
      2 Jehobah ya ce: “Sai in yi masa mataimaki mai-dacewa da shi.” [14]

    14. 21 Despite Satan’s rabid opposition, the full complement of anointed ones among us will be glorified in heaven in Jehovah’s due time —after a “length of days” on earth.
      21 Duk da hamayyar Shaiɗan mai tsanani, za a ɗaukaka shafaffu tsakaninmu da sun cika a sama a ayanannan lokaci na Jehovah—bayan “tsawon rai” a duniya. [15]

    15. (Matthew 19:5) Jehovah describes a wife as a complement, or counterpart, of her husband.
      (Matta 19:5) Jehobah ya kira mata mataimakiyar mijinta. [16]

    16. If a class does not have a full complement of new pioneers, some pioneers who have not attended in the last five years may be invited to attend again.
      Idan babu isashen sababbin majagaba a cikin wani aji, ana iya gayyatar majagaba da ba su halarci makarantar ba cikin shekara biyar da ta shige. [17]

    17. His fine example makes it easier for a wife to be a “helper,” a “complement,” and a “partner” to such a man, learning from him and working side by side with him. —Genesis 2:20; Malachi 2:14.
      Misalinsa mai kyau yana sa ya yi wa matarsa sauƙi ta zama ‘mataimakiya,’ kuma ‘abokiya’ ga irin wannan mutumin, tana koya daga wurinsa kuma tana aiki tare da shi.—Farawa 2:20; Malachi 2:14. [18]

    18. (b) How did radio lectures and the house-to-house work complement each other?
      (b) Ta yaya jawabai a rediyo suka taimaka a wa’azi gida-gida? [19]

    19. (1 Peter 3:7) He made her as a complement of you, and he wants you to treat her with dignity and love.
      (1 Bitrus 3:7) Ya halicce ta a matsayin mataimakiya, kuma yana so ka ƙaunace ta kuma ka mutunta ta. [20]

    20. They remember that Jehovah appointed Eve to be “a complement” of her husband, which God obviously considered to be an honorable position.
      Sun tuna cewa Jehobah ya sa Hauwa’u ta zama mataimakiya “mai-dacewa” ga mijinta, kuma Allah ya ɗauki wannan matsayin da daraja. [21]

    21. Besides helping to gather the full complement of anointed ones, they have helped millions of “other sheep” to show willing submission to Jesus Christ. —John 10:16; Revelation 7:4.
      Ban da taimakawa da suke yi na tattara sauran shafaffu, sun kuma taimaka wa miliyoyin “waɗansu tumaki” su miƙa kai ga Yesu Kristi.—Yahaya 10:16; Wahayin Yahaya 7:4. [22]

    22. Jehovah’s regard for women is evident from the fact that Eve was created perfect and with characteristics that made her, not a slave, but a wonderful complement of Adam.
      Sa’ad da Allah ya halicci Hawwa’u, bai so ta zama baiwa ga Adamu ba, amma ya halicce ta da halaye masu kyau da za su sa ta kasance abokiyar zama da ta dace da Adamu. [23]

    23. Sarah was a true wife to Abraham, a genuine complement.
      Saratu matar kirki ce kuma tana taimaka wa Ibrahim sosai. [24]

    24. These articles examine Psalms 111 and 112, which complement each other.
      Waɗannan talifofin sun tattauna Zabura sura 111 da 112, waɗanda sun shafi juna. [25]

    25. Eve was truly a complement of Adam.
      Hauwa’u ta dace ƙwarai da Adamu. [26]


Retrieved March 5, 2021, 7:24 am via glosbe (pid: 16622)