mataimaki m | See also: mataimakiya = f
- assistant, helper, protector, benefactor
- Tinubu ya ce Buhari ya nemi ya yi masa mataimaki a zaɓen 2015 <> Tinibu said Buhari had asked for his support in the 2015 elections. --bbchausa_verticals/100_zaben_2023 sharhin Tinubu kan Buhari
- complement
- vice
- Jami’ar Bayero ta Kano karkashin jogorancin mataimakin shugabanta, Farfesa Sagir ta kaddamar da littafin kamusu na Hausa
Bayero University Kano led by its Vice Chancellor, Professor Sagir Adamu Abbas has launched the publication of the Hausa-English Bilingual Dictionary. --parallel_text/news/Bayero_kamus_2022
- Jami’ar Bayero ta Kano karkashin jogorancin mataimakin shugabanta, Farfesa Sagir ta kaddamar da littafin kamusu na Hausa