m
- freedom <> kasancewar mutumin da ba bawa ba ne.
- Synonym: 'yauci
- self-respect
- Synonym: kunya
- right
- Synonym: haƙƙi
- truth
- Synonym: gaskiya
- samun damar aiwatar da abu ba tare da an nemi izini ba a wajen wani.
- samun mulkin kai na ƙasa daga hannun 'yan mulkin mallaka. <> independence, freedom.
- Najeriya ta sami 'yancinta daga Ingila. <> Nigeria got its independence from England.