- noticed, found out, discover, understood
- Synonym: hango
- Sojoji sun gano abubuwa masu fashewa na BH [1] <> Troops discover BH's explosives.
- Why have scientists been slow to understand women’s sexuality? <> Shin me ya sa masana ilimin kimiyya suka gaza gano yadda tsarin sha'awa da jima'in 'ya'ya mata yake? --bbchausa_verticals/084-the-enduring-enigma-of-female-desire
- A BBC investigation has found that women's intimate pictures are being shared to harass, shame and blackmail them on a massive scale, on the social media app Telegram. <> Wani binciken BBC ya gano cewa ana yada hotunan tsiraicin mata masu tarin yawa a manahajar sada zumunta na Telegram don cin zarafinsu, da ci da ceto da kunyatar da su. --bbchausa_verticals/092_Telegram_nudes