Verb
- compensate, replace
- It is possible we started wearing clothes to compensate for the loss of fur, says Ian Gilligan of the University of Sydney in Australia. [1]
Akwai yiwuwar mun fara sanya tufafi ne don maye makwafin gashi da muka rasa, a cewar Ian Giligan na Jami'ar Sydney da ke Austiraliya. [2] - Wannan sabuwar hanyar raba kuɗaɗen shiga za ta maye gurbin Asusun YouTube na Gajeren bidiyo.
This new revenue sharing model will replace the YouTube Shorts Fund.
- It is possible we started wearing clothes to compensate for the loss of fur, says Ian Gilligan of the University of Sydney in Australia. [1]
Noun
- mutumin da aka ce wai yana kama kurwar ɗan'adam har ya kashe shi.
- gwani <> an expert.
- tangaɗi saboda shan giya ko wani abu mai bugarwa. <> drunkardness, concussed.