Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/13

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Quran/3/12 > Quran/3/13 > Quran/3/14
قَدْ كَانَ لَكُمْ ءَايَةٌۭ فِى فِئَتَيْنِ ٱلْتَقَتَا ۖ فِئَةٌۭ تُقَـٰتِلُ فِى سَبِيلِ ٱللَّهِ وَأُخْرَىٰ كَافِرَةٌۭ يَرَوْنَهُم مِّثْلَيْهِمْ رَأْىَ ٱلْعَيْنِ ۚ وَٱللَّهُ يُؤَيِّدُ بِنَصْرِهِۦ مَن يَشَآءُ ۗ إِنَّ فِى ذَٰلِكَ لَعِبْرَةًۭ لِّأُو۟لِى ٱلْأَبْصَـٰرِ ١٣

Qad kana lakum ayatun feefi-atayni iltaqata fi-atun tuqatilu fee sabeeli Allahiwaokhra kafiratun yarawnahum mithlayhim ra/yaalAAayni wallahu yu-ayyidu binasrihi manyashao inna fee thalika laAAibratan li-olee al-absar — Transliteration


Indeed, there was a sign for you in the two armies that met in battle—one fighting for the cause of Allah and the other in denial. The believers saw their enemy twice their number.[1] But Allah supports with His victory whoever He wills. Surely in this is a lesson for people of insight. — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran

[1] It can also be understood that the disbelievers were made to think there were twice as many believers in the battlefield.


Already there has been for you a sign in the two armies which met [in combat at Badr] - one fighting in the cause of Allāh and another of disbelievers. They saw them [to be] twice their [own] number by [their] eyesight.[1] But Allāh supports with His victory whom He wills. Indeed in that is a lesson for those of vision. — Saheeh International

[1]The believers saw the disbelievers to be double their own number preceding the battle of Badr, while, in fact, they were three times their number.


"Lalle ne wata ãyã tã kasance a gare ku a cikin ƙungiyõyi biyu da suka haɗu; ƙungiya guda tana yãƙi a cikin hanyar Allah, da wata kãfira, suna ganin su ninki biyu nãsu, a ganin ido. Kuma Allah Yana ƙarfafa wanda Yake so da taimakonSa. Lalle ne a cikin wannan, hakĩƙa, akwai abin kula ga maabũta basĩra. — Hausa Translation (Abubakar Gumi)


Wata aya na daresi ya gudana gare ku da dakarun soja biyu da suka hadu – daya runduna tana yaqi ne saboda ALLAH, amma dayan na kafurci ne. Suka gani da idanuwan su cewa yawan su yayi sau biyu. ALLAH Ya na qarfafa wanda Ya so da nasararSa. Wannan zai bada rashin shakka ga masu basira. --Masjid Tucson


Haƙiƙa, akwai Aya gare ku, cikin ƙungiyoyi biyu, da suka kara da juna, ƙungiya ɗaya tana yaƙi kan tafarkin Allah, ƙungiya ɗaya kuwa ta kafirai ce, suna ganin sun ninka su biyu, a ganin ido. Allah kuwa yana karfafa wanda ya so, da taimakonSa. Haƙiƙa, a cikin haka akwai abin lura ga masu idanuwa.[1]


Haƙiƙa wata izina ta bayyana a gare ku game da wasu rundunoni biyu da suka gwabza, ɗaya rundunar tana yaƙi saboda Allah, ɗayar kuma kafira ce, suna kallon su (musulmi) kamar ninki biyu a ganin ido; kuma Allah Yana ƙarfafar wanda Ya ga dama da nasararsa. Lalle a cikin hakan akwai izina ga ma'abota basira. --Rijiyar Lemo

Segmented

3:13 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio: