runduna
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
(Redirected from rundunar)
Noun
f
- ƙungiya musamman ta soja ko mayaƙa. <> a military force. troops, company.
- Did you not see into or ponder O Muhammad how Allah your Creator, dealt with the expedition which included the elephant in their train
Ba ka gani ba, ya Annabi Muhammad, yadda Allah, Mahaliccinka, Ya yi mu’amala da rundunar da ta haɗa da jarumin dawakai masu giwaye a cikin tafiyarsu? --Quran/105/1 Al-muntakhab fi tafsir al-Qur'an al-Karim [1] [2] - We did not send any army down from heaven to his folk after him <> kuma ba mu saukar da waɗansu runduna ba daga sama a kan (halaka) mutanensa, daga bayansa = [ 36:28 ] kuma ba mu saukar a kan mutanensa, daga bayansa, wadansu runduna ba daga sama; kuma ba sai mun saukar da su ba. --Qur'an 36:28
- Did you not see into or ponder O Muhammad how Allah your Creator, dealt with the expedition which included the elephant in their train
- command, unit of order
- Rundunar 'yan-sandan Najeriya a Jihar Kano <> The Kano State Police Command --bbchausa_verticals/099_bomb_blast_in_Kano