Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:attribute

Discussion page of attribute

Glosbe's example sentences of attribute [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar attribute:
    1. Understanding this divine attribute, though, gives us many reasons for drawing closer to Jehovah.
      Amma fahimtar wannan hali na Allah tana ba mu dalilai na kusantar Jehovah. [2]

    2. We have seen that Jehovah represents the very pinnacle, the loftiest standard possible, of every precious attribute.
      Mun ga cewa Jehovah shi ne tushen, mizani mai girma, na kowane hali mai tamani. [3]

    3. They attribute such marvels to evolution, a blind force based on chance.
      Sun bai wa abubuwan al’ajabi na halitta wa ra’in bayyanau, iko marar tafarki. [4]

    4. Elijah witnessed evidence of what divine attribute, and where can we see evidence of this same quality?
      Iliya ya ga tabbacin wane hali ne na Allah, kuma a ina ne za mu ga tabbacin irin wannan halin? [5]

    5. (1 John 5:19) Our enemies observe our spiritual prosperity but refuse to attribute it to Jehovah.
      (1 Yohanna 5:19) Abokan gabanmu sun lura da ci gabanmu ta ruhaniya amma suka ƙi su yaba wa Jehovah dominsa. [6]

    6. Thus, in practice, people attribute real powers to certain icons and worship them.
      Saboda haka, mutane sun yi imani cewa waɗannan siffofi suna da iko sai suka fara bauta musu. [7]

    7. They evidently thought it unfitting to attribute to God such a humble act.
      Babu shakka suna tunanin cewa bai dace ba a ce Allah ya yi irin wannan tawali’u. [8]

    8. 1-3. (a) What statement does the Bible make about Jehovah’s attribute of love, and in what way is this statement unique?
      1-3. (a) Menene Littafi Mai Tsarki ya faɗi game da halin Jehovah na ƙauna, kuma a waɗanne hanyoyi furcin ke da muhimmanci? [9]

    9. * (Isaiah 40:26) Is it reasonable to attribute such order to blind chance?
      * (Ishaya 40:26) Daidai ne a ce irin wannan tsari ya kasance haka kawai? [10]

    10. Rather, it is based on Jehovah’s personality and his cardinal attribute of justice together with his other cardinal attributes of love, wisdom, and power.
      Maimakon haka, yana bisa mutuntakar Jehobah da kuma halinsa na adalci, wanda ya haɗa da sauran halayensa na musamman kamar su ƙaunarsa, hikima, da iko. [11]

    11. The report continues: “It is in the raising of their young that mammals reveal their greatest attribute —their tremendous capacity for warm affection.”
      ’Yan kimiyyar sun ce sa’ad da dabbobi suka haifi jarirai suna bi da su a hankali. [12]

    12. (b) Of all the creatures on earth, why is man a fitting symbol of Jehovah’s attribute of love?
      (b) A dukan halittun da suke duniya me ya sa mutum ne alama da ta dace na halin Jehovah na ƙauna? [13]

    13. Yes, in that this attribute gives us ample reason for godly fear, the profound awe and respect we discussed briefly in the preceding chapter.
      E, saboda wannan halin ya ba mu isashen dalilai domin tsoro na ibada, girmamawa da kuma darajawa da muka tattauna a babi na baya. [14]

    14. 19 Remember, power is not Jehovah’s sole attribute.
      19 Ka tuna cewa, iko ba shi ne kadai ba halin Jehovah. [15]

    15. We, though, attribute this transformation to the operation of God’s spirit, for included in its truly remarkable fruitage is mildness.
      Amma mu muna yaba wa ruhun Allah domin irin wannan canji, domin wannan ya ƙunshi ’yar ruhunsa na tawali’u. [16]

    16. The Scriptures attribute to him many titles or designations that highlight his unique role in God’s purpose.
      Nassosi sun kira shi da laƙabi da yawa ko kuma sunaye da suka nuna matsayinsa na musamman a nufin Allah. [17]

    17. Of course, we do not need to witness a miracle to discern that God possesses this attribute.
      Hakika ba ma bukatar ganin mu’ujiza don mu fahimci cewa Allah yana da iko. [18]

    18. Attribute quotations to the correct speaker and Bible books to the correct writer.
      Idan ka ambata wani nassi ko kuma sunan wanda yake magana ko wanda ya rubuta littafin, ka tabbata cewa abin da ka faɗa daidai ne. [19]

    19. Does it attribute magical protective powers to inanimate objects?
      Tana cewa za a sami kāriya daga abubuwa marar rai? [20]

    20. About the fourth attribute, though, something more profound is said: “God is love.”
      Amma game da hali na huɗun, an faɗi wani abu mafi zurfi: “Allah ƙauna ne.” [21]

    21. Love is God’s primary attribute.
      Ƙauna ita ce hali na farko mai muhimmanci da Allah yake da shi. [22]

    22. The Bible clearly describes the heartwarming nature of this attribute.
      Littafi Mai Tsarki ya kwatanta kyan wannan hali sosai. [23]

    23. “The Holocaust has, I think, dismissed any easy use of omnipotence as an attribute appropriate to God,” wrote Jewish scholar David Wolf Silverman.
      “A ganina, ƙunar baƙin wake, ta kawar da ra’ayin cewa Allah ne mai iko duka gaba ɗaya,” in ji Bayahude manazarci David Wolf Silverman. [24]

    24. He did not want it to be reproached by enemies who would attribute their victory to lifeless idols.
      Ba ya son magabta da za su ce sun yi nasara da taimakon gumaka marasa rai su zargi sunan. [25]

    25. Jehovah’s principal attribute is love.
      Fitacce a cikin halayen Allah shi ne ƙauna. [26]


Retrieved June 26, 2019, 11:55 am via glosbe (pid: 3711)