Noun
m
- power, strength, force, sovereignty, potent, control <> ƙarfi, sarauta ko mulki.
- I don't have control over my life. <> Ban da iko da rayuwata.
- for verily You alone decree our fate while I do not, <> Kai ne Kake da iko, ni ba ni da wani iko, --istihara
- authority, warrant, evidence <> dama ta yin wani abu
- yanga ko izza.
Synonyms
- energy (kuzari)