Glosbe's example sentences of complementary [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar complementary:
- The two meanings are complementary, and both are important.
Mene ne hakan yake nufi? [2] - Jehovah created men and women to fill complementary roles in marriage.
Jehobah ya halicci maza da mata domin su taimaka ma juna a aure. [3] - The complementary nature of these two psalms is seen in their structure as well as in their content.
Za mu ga kamanin waɗannan zabura guda biyu daga tsarinsu da kuma abin da ke ciki. [4] - They are complementary, not contradictory, qualities.
Halayen, suna taimaka wa juna ne, ba saɓa wa juna suke yi ba. [5]
- The two meanings are complementary, and both are important.
Retrieved March 6, 2021, 4:19 am via glosbe (pid: 21624)