Glosbe's example sentences of potent [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar potent:
- (Matthew 6:24; Romans 6:16) In a sense, then, the most potent elements that characterized Baal worship are thriving today.
(Matta 6:24; Romawa 6:16) Wato, abubuwa da bautar Ba’al ta ƙunsa suna nan a yau. [2] - (Luke 11:9-13) In ancient times, this most potent force in the universe —God’s holy spirit, or active force— empowered men and women of faith, including the early Christians.
(Luka 11:9-13) A lokatan dā, wannan iko mai ƙarfi a dukan sararin samaniya—ruhun Allah mai tsarki, ko ikon aiki—ya ba maza da mata masu bangaskiya iko, har da Kiristoci na farko. [3] - It has been a potent force in various religious movements down through the years.
Abin motsawa ne a ƙungiyoyin addini dabam dabam shekaru da yawa. [4] - (Jude 6) Nevertheless, they have remained a potent force in human affairs.
(Yahuda 6) Duk da haka, suna da iko sosai a harkokin ’yan adam. [5] - Propaganda is a potent weapon.
Furofaganda mugun makami ne. [6] - In a sense, the most potent elements that characterized Baal worship are thriving today.
Mutane a yau suna yin yawancin abubuwa da ake yi a bautar Baal a dā. [7] - “Opportunity, prosperity, democracy,” O’Toole says, “all were potent forces in the life of Puritan Massachusetts, and all tended to fuel individual ambitions at the expense of Winthrop’s collective ideal.”
O’Toole ta ce, “zarafi, ni’ima, da dimokuraɗiyya sun yi tasiri a rayukan masu tarbiyya na garin Massachusetts, kowannensu ya fi son biɗan burinsa, sun ƙi su bi ra’ayin Winthrop na yin amfani da arzikinsu su taimaki mutane.” [8] - Surely, Christ’s ransom sacrifice is the most potent answer to the satanic lie that we are worthless or unlovable.
Hakika, hadayar fansa ta Kristi ita ce amsa mafi kyau ga ƙaryar Shaiɗan cewa ba mu da amfani ko kuma ba a ƙaunarmu. [9] - His Word describes sin as a potent force that has man in its deadly grip.
Kalmarsa ta kwatanta zunubi da cewa iko ne mai ƙarfi da ya danƙe mutum. [10] - (Isaiah 60:22) The river will be flowing with the most potent water of life during the Millennium, and its waters will include further understanding obtained from the “scrolls” that will then be opened. —Revelation 20:12; 22:1, 2.
(Ishaya 60:22) Kogin zai riƙa gudana da ruwan rai mafi ƙarfi a lokacin sarautar Shekara Dubu, ruwan zai haɗa da ƙarin fahimi da aka samu daga “littattafai” da za a buɗe.—Ru’ya ta Yohanna 20:12; 22:1, 2. [11] - In a sense, the most potent elements that characterized Baal worship are thriving today
A yau ana yin yawancin abubuwan da ake yi a bautar Baal a dā [12] - The harlot will remain a potent force, attempting to bend kings to her will until God plants an idea in the hearts of those in power.
Karuwar za ta ci gaba da kasancewa da iko kuma ta riƙa sa sarakuna su aikata nufinta har sai Allah ya sa cikin zuciya masu mulki su yi nufinsa. [13]
- (Matthew 6:24; Romans 6:16) In a sense, then, the most potent elements that characterized Baal worship are thriving today.
Retrieved September 8, 2020, 7:58 am via glosbe (pid: 6828)