Noun
Jam'i |
àlbar̃kā̀ noun, f
- alheri, ko amfani, ko daraja, ko kirki <> goodness, blessing.
- Allah yayi maka albarka. <> May God bless you.
- Only the one who hates you is truly cut off ˹from any goodness˺. <> Kawai mai aibanta ka ne mai yankakkiyar albarka. --Qur'an 108:3
- ƙin sallama tayi <> used in trading transaction when the price offered is considered insufficient.
- mai albarka <> blessed.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of bless.