Noun
- The plural form of aya; more than one (kind of) aya. jam'in aya. <> verses, signs (see alamu)
- Synonym: nassosi
- And on the earth are signs for the certain [ in faith ]
Kuma a cikin ƙasã akwai ãyõyi ga mãsu yaƙĩni.
Kuma a cikin qasa akwai ayoyi ga masu yaqini. --Qur'an 51:20 - "Duk wanda ya haddace ayoyi goma na farkon Suratul Kahafi to za a tsare shi daga fitinar Dujal."
If anyone learns by heart the first ten verses of the Surah al-Kahf, he will be protected from the Dajjal. --[ Muslim #809 ] / Quran/18/Rijiyar_Lemo_Tafsir