Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bagaruwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
bagaruwa

Jam'i
bagari or bagarine

 
hoton bagaruwa [1]

f

  1. wata irin bishiya mai ƙananan ganyaye da kuma ƙaya. Ana amfani da 'ya'yanta wajen jima da rini. <> Large Acacia tree. [2]
  2. bagaruwar ƙasa: wani tsiro da ake haɗa magunguna da shi.
  3. bagaruwar Makka: 'ya'yan bishiya masu zaƙi da ake kawowa daga ƙasar Makka.
  4. gabaruwa.
  5. wani birni ne
    Yanzu haka hukumomin Birnin Nkonni da Bagaruwa sun baza jami’an tsaro a kan iyakar Jamhuriyar Nijar da Jahar Sokoto ta Najeriya domin dakile dukkan wata aniya ta miyagun mutane. [3]
  6. (karin magana) "Duniya, ta fi bagaruwa iya jima!" [4]
Contents