- kalma mai bayyana yawan abu, musamman ruwa. <> describes abundance especially of water.
- sautin faɗawar abu cikin ruwa. <> Underwater acoustics, the propagation of sound in water.
- Ana duba wa sai aka ga dan Fulani Yana bunjum bunjum a rafi, Yana fitowa aka yi ihuuuuu!!!! [1]