Noun
Verb
Verb 2
faɗa | faɗi | faɗo | faɗe
- suɓuta daga sama zuwa ƙasa. <> fall, fell (faɗuwa), drop, decrease
- far ma <> go off on someone, sudden outburst. to plunge into something or someone.
- Ya faɗa ni faɗa. <> He suddenly got on me with his ranting.
- Doris plunged into depression, and the two of them discussed divorce.
Doris ta faɗa cikin baƙin ciki, dukansu biyu suka soma zancen kashe aurensu.
- to fail
- Na faɗi a jarabawar ajin falsafa. <> I failed my philosophy test.
- ɗarsa
- wata dabara ta faɗo masa.