Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fasting

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

azumi

Noun

Singular
fasting

Plural
fastings

Tilo
azumi

Jam'i
azuma

 
The sunna of fasting the white days <> Yin azumin fararen kwanaki [1]
  1. azumi - kama baki daga barin ci da sha da jima'i, musamman a watan Ramadan tun daga ketowar alfijir zuwa faɗuwar rana.
    O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may become righteous. <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku, zã ku yi taƙawa = Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka gabace ku, don ku kai ga tsira. --Qur'an 2:183
See also buɗa baki


Verb

Plain form (yanzu)
fast

3rd-person singular (ana cikin yi)
fasts

Past tense (ya wuce)
fasted

Past participle (ya wuce)
fasted

Present participle (ana cikin yi)
fasting

  1. The present participle of fast. <> yin azumi.


Google translation of fasting

  1. (verb) yi azumi <> fast;