Suna
Jam'i |
f
- Egyptian mimosa tree; a type of tree in which it's fruit is used to dye things. <> wata bishiya wadda ake jima da rini da ƙaro da 'ya'yanta; toho mai bishiya da ba ta cika girma ba, da ƙaya, da 'ya'ya masu ƙananan gajerun barankaci
- Synonym: bagaruwa
- Gabaruwar Makka: barankacin bishiya baƙi mai tauri kuma mai zaƙi da alhazai kan kawo tsaraba daga Makka.
- See also sassabani