Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

helicopters

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

jirage masu saukar ungulu

Noun

Singular
helicopter

Plural
helicopters

Tilo
jirgin sama mai saukar ungulu

Jam'i
jiragen sama masu saukar ungulu

 
Helicopters
  1. The plural form of helicopter; more than one (kind of) helicopter. <> jirage masu saukar ungulu.
    1. The Biden administration has given the green light for Nigeria to buy advanced attack helicopters worth nearly $1 billion.
      Gwamnatin Biden ta baiwa Najeriya damar siyan manyan jirage masu saukar ungulu na kai hare-hare na kusan dalar Amurka biliyan 1. --Source

    2. Hummingbirds, glittering like little winged gems, can hover like helicopters and even fly backward.
      Tsuntsu dangin marai yana walkiya kamar lu’u lu’ai, zai iya tsayawa wuri daya kamar jirgin sama mai saukar ungulu.

    3. The deafening noise from the helicopters that were landing and departing close-by added to the tense atmosphere in the center.
      Ƙarar jiragen da ke sauka da kuma tashi ta sa yanayin wurin ya daɗa kasancewa da muni.
Contents