Noun
- albarka, wadata ko yalwa <> blessing, cover, favour
- fertility, prosperity
- bliss, euphoria, joy <> ni'ima ko daɗi
- Those who believe and lead a righteous life have deserved the garden of bliss. <> Waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da gidajen Aljannar ni'ima (Quran 31:8)
- coolness, summer breeze <> sanyi na damina.