Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

psychologist

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
psychologist

Plural
psychologists

  1. mai halayyar dan Adam, Masanin tunanin dan adam ko masaniyar tunanin mutane, mai nazarin dabi’ar mutane.
    1. As psychologist Tom Stafford points out, “our memories are amazing, [1] <> Masanin tunanin dan adam, Tom Stafford ya nuna cewa, "kwakwalwarmu (hadda) na da ban mamaki, [2]
    2. The coinage of lethologica is popularly attributed to psychologist Carl Jung [3] <> Ana ganin masanin tunanin dan adam Carl Jung ne ya kirkiro kalmar mantuwar kalma (lithologica) [4]
    3. says Nathalie Nahai, web psychologist and author of ‘Webs of Influence.’ [5] <> in ji Nathalie Nahai, mai nazarin halayyar mutane a intanet, wacce ta wallafa littafin ‘Webs of Influence.’ [6]
    4. At New York University, psychologist Athena Vouloumanos is interested in how early in development humans start learning language. <> A jami’ar New York, mai nazarin dabi’ar mutane, Athena Vouloumanos na gudanar da bincike kan yadda ‘ya’yan mutum ke fara koyon yare. --bbchausa_verticals/082-baby-learning
    5. A private practice psychologist. <> mai ba da shawara mai zaman kansa kan halayyar dan adam. --bbchausa_verticals/084-the-enduring-enigma-of-female-desire

Google translation of psychologist

Masanin kimiyya,