Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

reno

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

  1. nurturing, upbringing, nourishment

Verb

  1. to nurture, take care of, nourish, feed.
    And be humble and tender to them and say: "lord, show mercy to them as they nurtured me when i was small." <> kuma ka sassauta musu fikafikan tausasawa na rahama. kuma ka ce: "ya ubangijina! ka yi musu rahama, kamar yadda suka yi reno na, ina ƙarami." = [ 17:24 ] kuma ku sassauta masu fikafikan tawali'u da rahamah, kuma ku ce, "ubangijina, ka yi masu rahamah, kamar yadda suka yi mani reno ina qarami." --Qur'an 17:24
  2. to parent, parental training.
    1. Me ya sa reno daga iyaye da tsarewa yake da muhimmanci a goyon yara da kyau?
      Why is parental training and guidance essential for bringing up children successfully?
    2. Reno ko kuma abin da ya faru musu dā zai iya sa ya yi musu wuya.
      Parental training or past experiences may contribute to the situation.