Later revelations would shed light on those questions. <> An ba da ƙarin haske game da waɗannan tambayoyin daga baya.
6 How did Jehovah make such revelations? <> 6 Ta yaya Jehovah yake ba da irin wannan bayanin?
David also had the early books of the Holy Scriptures, which contain revelations by God about himself and his works. <> Dauda kuma yana da littattafai na farko na Nassosi Masu Tsarki, waɗanda suke ɗauke da abubuwan da Allah ya faɗa game da kansa da kuma ayyukansa.
I will move on to supernatural visions and revelations of the Lord.—2 Cor. <> Zan ci gaba da zancen ruya da wahayi da Ubangiji ya yi mini. —2 Kor. [1]