Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

steeped

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

Plain form (yanzu)
steep

3rd-person singular (ana cikin yi)
steeps

Past tense (ya wuce)
steeped

Past participle (ya wuce)
steeped

Present participle (ana cikin yi)
steeping

  1. To soak something in a liquid; To be soaked in a liquid; To be full of some quality.
  2. The past tense and past participle of steep. <> yi zurfi, ƙwarewa cikin abu, cike da.
    1. those who are steeped in ignorance, totally heedless. <> waɗanda suke shagala a cikin zurfin jahilci. = [ 51:11 ] wadanda suka shagala a cikin zurfin jahilci. --Qur'an 51:11
    2. 1 Samuel 12:21) After centuries of such rebellion, the nation as a whole had become so steeped in apostasy that it was beyond recovery. <> (1 Samu’ila 12:21) Bayan ƙarnuka na tawaye, ridda ta rinjaye duk al’ummar da har ya kai ba za ta iya farfaɗowa ba.
    3. 15 When we meet individuals who are steeped in false religion or who follow unscriptural customs, we continue to manifest a friendly, peaceful attitude. <> 15 Sa’ad da muka haɗu da mutanen da suka shaƙu da addinin ƙarya ko kuma al’adun ƙarya, zai dace mu ci gaba da yi musu fara’a.
    4. 12:2) Many of these at one time were steeped in the hatreds, enmities, and divisiveness of Satan’s world. <> 12:2) Ƙiyayya da magabtaka da tsatsaguwa na duniyar Shaiɗan ya rinjayi mutanen nan da yawa a dā.
    5. When his people became steeped in idolatry, Jehovah firmly declared: “I will judge you according to your ways and bring upon you all your detestable things. <> Sa’ad da mutanensa suka bunkasa cikin bautar gumaka, Jehovah ya ce: “Zan yi miki shari’a bisa ga al’amuranki; zan kuma jawo miki alhakin dukan kazantarki.
    6. Situated about 50 miles [80 km] north of Smyrna, Pergamum was a city steeped in pagan religion. <> Yana misalin mil 50 ne ta arewacin Samiruna, Birgamos birni ne cike da addinin arna.
    7. 9 All of this may well remind us of Christendom, steeped in false worship and astrology. <> 9 Dukan waɗannan sun tunasar mana da Kiristendam, wanda ya ƙware a addinin ƙarya da kuma duba da taurari.
    8. It was a city steeped in idolatry and superstition. <> Birni ne da ke cike da bautar gumaka da camfi.
Contents