Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

takobi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
takobi

Jam'i
takuba

m

  1. dagger <> makamin ƙarfe mai tsawo mai siffar wuƙa wanda ake amfani da shi wajen yaƙi ko kare kai.
    The next time I visit Milan and dine in a nice restaurant I can confidently tell my husband he shouldnt hold his knife like a dagger,” [1] <> “Idan na sake komawa Milan mu ka je cin abinci, zan iya gaya wa mijina ya daina rike wukarsa kamar ya rike takobi,” [2]

Derived Terms