Suna
m
- muhummanci ko dangantaka ko ƙarfi <> effect, effective, effectiveness impact, influence.
- She now plans to study whether these experiences have any impact on people's eating habits – [1] <> Yanzu ta shirya gudanar da bincike kan tasirin cin abin cin kaji da mutane ke yi, [2]
- Amma duk da haka bincike ya nuna cewa wannan dama ta jin kanshi tana iya tasiri a kan tunani da dabi'ar mutum. [3] <> But research shows that smells can have a powerful subconscious influence on human thoughts and behaviour. [4]
- These ideas have strongly influenced evolutionary biologists for decades. <> Wannan nazarin ya yi tasiri sosai a kan masana kimiyyar samuwar halittu har tsawon shekaru gommai. --bbchausa_verticals/079-the-insect-that-loves-having-sex
- ikon yin abu <> capacity.