And they ask ˹the believers˺, “When will this threatcome to pass, if what you say is true?” =
And they say, "When is this promise, if you should be truthful?" Kuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya? [1]
Kuma sunã cẽwa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?" [2]
Kuma suna kalubalantar cewa, "A yaushe wannan wa'adi zai zo, idan kun kasance masu gaskiya?" [3]
Kuma suna qalubalanta, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku?" [4]
Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari (na horo) zai cika, idan ku masu gaskiya ne?’ [5]
Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari zai tabbata, idan ku masu gaskiya ne?'
even when they have not found anything worth crowing about. [6]<> har ma a lokacin da ba su samu komai ba. [7]
in da
hence, we can understand the Prophet when he said ―I was sent except to perfect the noblest manners. Da wannan ne zamu fahimci maganarsa in da yake cewa: "Haƙiƙa an turo ni ne domin in cikashe kyawawan ɗabi'u". --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind