Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wuta

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
wuta

Jam'i
wutoci or wutace

Singular
fire

Plural
fires

 
A match on fire - wutar ashana

f

  1. wata halitta ko iska mai zafi wadda ake ƙona/gasa/dafa abu da ita. <> wuta is the Hausa term for fire - A chemical reaction that makes heat and flames.
  2. yaƙi ko rikici ko hargitsi <> bombardment, conflict, surge, crisis.
    wuta ta tashi a tsakanin wasu garuruwa biyu.
  3. farar wuta - wani abu da ake yin maganin ƙazuwa da shi. <> sulfur.
  4. aska
  5. jawaska
  6. lamba
  7. ƙoƙiya = wutar raƙumi
  8. wutar lantarki - haske <> electricity, power.
    Kunna wuta <> Turn on the lights.
    NEPA sun cika ɗauke wuta a Nijeriya. <> The NEPA organization had too many power outages in Nigeria.
  9. wutar 'yola = wutar bango = wutar fadama; wani irin ƙwaro da aka fi samu da damina wanda in ya tashi yakan ƙyasta wuta da fiffikensa <> glowworm.
  10. bakin wuta <> blaze.
  11. wutar dare - wata irin cuta a fatar jikin mutum. <> a skin disease that spreads. Something going viral.
    “They always refer to any inflammation on their body such as rashes, swollen lips, skin burn as “Wutar Dare” (an infection that looks like a burn on the skin). [1]
    A makon da ya gabata ne sai ga wani faifan bidiyo a shafukan abota na internet yana ta yawo kamar wutar dare. [2]
    Yan uwa gaskiya binso inyi magana akan wan nan abinba, sai dai gaskiya yan'uwa al'amarin abin nan na shakiyancin nan cigaba yake sai ruruwa yake kamar wutar dare. [3]
  12. wutar ciki - hanzari ko gaggawa ko ujila.
    da damansa suna rigan liman wajen ruku'i ko sujuda ko kabbara, saboda tsananin gaggawa da wutar ciki. [4]
    Saratu tace ke kinfiya wutar ciki.
  13. wutar kargo - wani irin ƙwaro wanda yakan sa hangara. <> a hairy caterpillar causing blisters if touched (bishiyar kargo = a tree, Bauhinia reticulata).


Google translation of wuta

Fire.

  1. (noun) fire <> wuta, gobara;